✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mario Balotelli na iya arangama da kaninsa Barwuah a gasar Premier ta bana

Akwai yiwuwar Mario Balotelli shahararren dan wasan kwallon kafar Manchester City da kuma kasar Italiya zai hadu da kaninsa mai suna Enoch Barwuah a gasar…

Akwai yiwuwar Mario Balotelli shahararren dan wasan kwallon kafar Manchester City da kuma kasar Italiya zai hadu da kaninsa mai suna Enoch Barwuah a gasar rukuni-rukuni na Ingila da aka wa lakabi da Premier a bana.