Kulob din Manchester United da ke Ingila ya fara yunkurin saye dan kwallon Galatassaray na Turkiyya Wesley Sneidjer. Rahoton da kafar sadarwar DailyMail ta kalato ya ce tuni dan kwallon ya fara shirin tattaunawa da kocin United Louis ban Gaal akan yiwuwar komawarsa kiulob din.  Sai dai ba a tantance ko a watan Janairu ko kuma sai a karshen kakar wasa ta bana ne dan kwallon zai canza shekar ba.
Manchester United ta fara zawarcin Wesley Sneijder
Kulob din Manchester United da ke Ingila ya fara yunkurin saye dan kwallon Galatassaray na Turkiyya Wesley Sneidjer. Rahoton da kafar sadarwar DailyMail ta kalato…