✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Majalisar Taraba ta nada Mukaddashin Gwamna

Majalisar Dokokin Jihar Taraba ta amince da nada Mataimakin Gwamnan Jihar Taraba Alhaji Umar Garba a matsayin Mukaddashin Gwamnan Jihar bayan samun matsi da kuma…

Majalisar Dokokin Jihar Taraba ta amince da nada Mataimakin Gwamnan Jihar Taraba Alhaji Umar Garba a matsayin Mukaddashin Gwamnan Jihar bayan samun matsi da kuma karatowar cikar wa’wadin mako uku