✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Magoya bayan PDP da ACN sun dambace a gidan Arisekola Alao

Wasu magoya bayan jam’iyyun PDP da ACN sun ba hammata iska a cikin gidan Sarkin Musulmin kasar Yarbawa (Aare Musulmi) Alhaji Abdul Azeez Arisekola Alao…

Wasu magoya bayan jam’iyyun PDP da ACN sun ba hammata iska a cikin gidan Sarkin Musulmin kasar Yarbawa (Aare Musulmi) Alhaji Abdul Azeez Arisekola Alao da ke Ibadan inda mutane da dama suka jikkata.