✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Ba Lallai Mu Kara Zaman Tattaunawa Da Gwamnatin Buhari Ba – ASUU

Biyo bayan mayar da yajin aikin da take yi zuwa na sai abin da hali ya yi, Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta ce…

Biyo bayan mayar da yajin aikin da take yi zuwa na sai abin da hali ya yi, Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta ce akwai yiwuwar ba za ta kara zaman tattaunawa da gwamnati ba har wa’adin mulkin Shugaban Buhari ya kare.

%d bloggers like this: