✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

La’antar fim din batanci na kara zafafa a fadin duniya

Ya zuwa yanzu dai, zanga-zangogi da bayanan da ke kara nuna la’anta da Allah-wadai da fim din nan na batanci da aka shirya a Amurka,…

Ya zuwa yanzu dai, zanga-zangogi da bayanan da ke kara nuna la’anta da Allah-wadai da fim din nan na batanci da aka shirya a Amurka, wanda ya ci zarafin Manzon Allah (SAW) sai kara zafafa suke a sassan duniya daban-daban.