✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kwamitin Sasantawa na Jihar Kaduna ya amshi takardu 365

Kwamitin Sasanta Jama’a da Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa domin nemo hanyoyin samun dauwamammen zaman lafiya a jihar ya fara zama inda shugabanninsa suka bayyana…

Kwamitin Sasanta Jama’a da Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa domin nemo hanyoyin samun dauwamammen zaman lafiya a jihar ya fara zama inda shugabanninsa suka bayyana cewa babu yadda za a samu zaman lafiya idan jama’a ba su yafe wa juna.