✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kwalejin Shari’a ta Kano za ta fara digiri kan nazarin Alkur’ani

Kwalejin Koyon Harkokin Shari’a da Nazarin Addinin Musulunci ta Aminu Kano da ke Jihar Kano za ta fara bada digiri a kan nazarin Alkur’ani Mai…

Kwalejin Koyon Harkokin Shari’a da Nazarin Addinin Musulunci ta Aminu Kano da ke Jihar Kano za ta fara bada digiri a kan nazarin Alkur’ani Mai girma daga badi.