A safiyar yau ne aka sace sandar Majalisar Dattawa, inda ake zargin Sanata Ovie Omo-Agege da jagorantar wasu mutane suka shiga har zauren majalisar sannan suka yi awon gaba da sandar. Ku kalli bidiyon yadda lamarin ya wakana.
Ku kalli bidiyon yadda aka sace sandar Majalisar Dattawa
A safiyar yau ne aka sace sandar Majalisar Dattawa, inda ake zargin Sanata Ovie Omo-Agege da jagorantar wasu mutane suka shiga har zauren majalisar sannan…
