✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kotu ta tura matasan da suka kashe Cynthia gidan yari

Kotun Majistare da ke Yaba a jihar Legas ta bayar da umarnin a ci gaba da tsare wasu matasa guda hudu a gidan yari saboda…

Kotun Majistare da ke Yaba a jihar Legas ta bayar da umarnin a ci gaba da tsare wasu matasa guda hudu a gidan yari saboda zarginsu da ake yi da laifin kashe budurwar nan Cynthia Osokogu Udoka.

%d bloggers like this: