Wata Kotun Majistare da ke Suleja a Jihar Neja ta yanke hukuncin tarar Naira dubu 40 a kan wani magidanci bayan samunsa da laifin yin luwadi da wadansu yara hudu.
Kotu ta ci tarar wanda aka samu da luwadi Naira dubu 40
Wata Kotun Majistare da ke Suleja a Jihar Neja ta yanke hukuncin tarar Naira dubu 40 a kan wani magidanci bayan samunsa da laifin yin…