✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kashe-kashe: Buhari zai ziyarci Jihar Taraba

A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci Jihar Taraba inda zai kai ziyara tsaunin Mambila da ke Karamar Hukumar Sardauna da ke fama…

A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci Jihar Taraba inda zai kai ziyara tsaunin Mambila da ke Karamar Hukumar Sardauna da ke fama da rikice-rikicen kabilanci.

 

Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ta ruwaito cewa tuni aka tura masu ‘yan jagora domin su gabatar da shirye-shiryen da suka kamata kafin isowar shugaban.

 

A rikicin na kwanan nan day a sake barkewa, an ruwaito cewa an yi asarar kimanin mutum 20 da kuma shanu akalla 300.