✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kar a yadda a shiga kakar zabe jami’o’i na rufe – Farfesa Alkali

Shugaban Jam’iyyar NNPP na Kasa Farfesa Rufai Ahmed Alkali ya ce gwamnatin tarayya da ASUU su gaggauta sasanta abin da ke tsakaninsu saboda ‘yan jami’a…

Shugaban Jam’iyyar NNPP na Kasa Farfesa Rufai Ahmed Alkali ya ce gwamnatin tarayya da ASUU su gaggauta sasanta abin da ke tsakaninsu saboda ‘yan jami’a su samu komawa makarantunsu kafin lokacin yakin neman zabe.

Ya ce kin yin hakan zai haifar da matsaloli.