✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

KAI-TSAYE: Yadda Rantsarwar Tinubu da Gwamnoni 28 ke gudana

Wainar da ake toyawa a wajen rantsar da shugaban kasar Najeriya na 16, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da gwamnoni 28.

Shafin kai-tsaye da ke kawo bayanai kan irin wainar da ake toyawa a wajen rantsar da shugaban kasar Najeriya na 16, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da kuma gwamnoni 28.