✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Jihar Ogun za ta kafa dokar yanke mazakutar masu fyade

Gwamnatin Jihar Ogun ta aike da wani kudirin doka ga Majalisar Dokokin Jihar tana neman yin hukunci mai tsanani ga masu aikata fyade ciki har…

Gwamnatin Jihar Ogun ta aike da wani kudirin doka ga Majalisar Dokokin Jihar tana neman yin hukunci mai tsanani ga masu aikata fyade ciki har da yanke mazakutarsu.