✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Janar Mamman Shuwa: Rimi ya fadi

“Daga Allah muke kuma gare Shi za mu koma,” wannan ita ce kalma ta farko da ta fito daga bakina lokacin da wani bawan Allah…

“Daga Allah muke kuma gare Shi za mu koma,” wannan ita ce kalma ta farko da ta fito daga bakina lokacin da wani bawan Allah ya shaida min cewa ’yan bindiga sun kashe Janar Mamman Shuwa a gidansa da ke Unguwar Gwange a garin Maiduguri