Hotunan addu’o’in da mata suka gudanar da wurin da Tinubu zai karbi gaisuwar ta’aziyya da kuma halin da ake ciki a gidan Marigayi Janar Muhammadu Buhari a yayin da ake jiran isowar gawarsa domin yi mata jana’iza a garin Daura da ke Jihar Katsina
HOTUNA: Halin da ake ciki a gidan Buhari
Halin da ake ciki a gidan Marigayi Janar Muhammadu Buhari a yayin da ake jiran isowar gawarsa domin yi mata jana'iza a garin Daura da…
