✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Jami’ai sun hana maniyyatan Zamfara 2000 zuwa Aikin Hajji –Gwamna Yari

Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’aziz Yari Abubakar ya ce sama da maniyyatan jihar 2000 ne suka rasa damar zuwa aikin Hajjin bana, sakamakon cuta da…

Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’aziz Yari Abubakar ya ce sama da maniyyatan jihar 2000 ne suka rasa damar zuwa aikin Hajjin bana, sakamakon cuta da wasu jami’ai ke yi ciki har da shugabannin kananan hukumomi.