Jadawalin Gasar Zakarun Kulob-Kulob Na Turai (Champions League)
Talata 11 Ga Maris, 2014
Atletico Madrid da AC Milan
Bayern Munich da Arsenal
Laraba 12 Ga Maris, 2014
Barcelona da Manchester City
Paris Saint-Germain da Bayer Leberkusen
Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila A Wannan Mako:
Asabar 8 Ga Maris, 2014
West Brom da Manchester United Biyu saura kwata na rana
Cardiff City da Fulham Hudu na yamma
Crystal Palace da Southampton Hudu na yamma
Norwich City da Stoke City Hudu na yamma
Chelsea da Tottenham Shida da rabi na yamma
Jadawalin Gasar Rukunin La-Liga Na Sifen A Wannan Mako:
Asabar 8 Ga Maris, 2014
Real balladolid da Barcelona Hudu na yamma
Real Betis da Getafe Shida na yamma
Celta bigo da Atletico Madrid Takwas na dare
Granada da billarreal Goma na dare
Lahadi 9 Ga Maris, 2014
Espanyol da Elche Sha biyun rana
Almeria da Sebilla FC Biyar na yamma
Real Madrid da Lebante Bakwai na dare
balencia da Athletic Bilbao Tara na dare
Litinin 10 Ga Maris, 2014
Osasuna da Malaga Takwas na dare
Real Sociedad da Rayo ballecano Goma na dare