West Brom Da Arsenal Biyu saura kwata na rana
Burnley Da Aston billa Hudu na yamma
Liberpool Da Stoke City Hudu na yamma
Man United Da Hull City Hudu na yamma
kPR Da Leicester City Hudu na yamma
West Ham United Da Newcastle Hudu na yamma
Swansea City Da C. Palace Hudu na yamma
Sunderland Da Chelsea Shida da rabi na yamma
Lahadi 30 Ga Nuwamba 2014
Southampton Da Man City Biyu da rabi na rana
Tottenham Hotspur Da Eberton Biyar na yamma
Jadawalin Gasar Rukunin La-Liga Na Sifen A Wannan Mako:
Juma’a 28 Ga Nuwamba, 2014
Real Sociedad Da Elche Tara saura kwata na dare
Asabar Asabar 29 Ga Nuwamba, 2014
Getafe Da Athletic Club Hudu na yamma
Espanyol Da Lebante Shida na yamma
Málaga Da Real Madrid Takwas na dare
Celta de bigo Da Eibar Goma na dare
Lahadi 30 Ga Nuwamba, 2014
Atlético Madrid Da Deportibo Sha biyun rana
Sebilla Da Granada Biyar na yamma
Córdoba Da billarreal Bakwai na dare
balencia CF Da Barcelona Tara na dare