West Ham United Da Crystal Palace Biyu saura kwata na rana
West Brom Da Southampton Hudu na yamma
Manchester United Da Sunderland Hudu na yamma
Burnley Da Swansea City Hudu na yamma
Stoke City Da Hull City Hudu na yamma
Newcastle United Da Aston billa Hudu na yamma
Lahadi 1 Ga Maris, 2015
Liberpool Da Manchester City daya na rana
Arsenal Da Eberton Uku da minti biyar
Jadawalin Gasar Rukunin La-Liga Na Sifen A Wannan Mako:
Juma’a 27 Ga Fabrairu, 2015
Espanyol Da Cordoba Takwas saura kwata na dare
Asabar 28 Ga Fabrairu, 2015
Granada CF Da Barcelona Hudu na yamma
Rayo ballecano Da Lebante Shida na yamma
Almeria Da Deportibo Takwas na dare
Malaga Da Getafe G oma na dare
Lahadi 1 Ga Maris, 3015
balencia CF Da Real Sociedad Sha biyun rana
Eibar Da Athletic Club Biyar na yamma
Sebilla Da Atletico Madrid Bakwai na dare
Real Madrid Da billarreal Tara na dare
Litinin 2 Ga Maris, 2015
Celta bigo Da Elche Tara saura kwata na dare