Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ike Ekweremadu ya lashe zabensa na Majalisar Dattawa mai wakiltar Kudancin Enugu.
Ekweremadu ya samu kuri’a 86,088, shi kuma ‘yar Jam’iyyar APC, Mis Juliet Ibekaku-Nwagwu ta samu kuri’a 15,187.
Wannan ne karo na biyar da zai kasance sanata