✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Hukumar SSS ta kama masu safarar makamai ga yankunan da ake rikici a Jihar Nasarawa

Hukumar Tsaron kasa (SSS) a jihar Nasarawa ta kame wasu kwararrun ’yan fashi da makami da har ila yau ake zargi da safarar miyagun makamai…

Hukumar Tsaron kasa (SSS) a jihar Nasarawa ta kame wasu kwararrun ’yan fashi da makami da har ila yau ake zargi da safarar miyagun makamai ga yankunan da ake fadace-fadace a jihar.