✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Ziyarar tsohon Shugaban A Daidaita Sahu ga Sarkin Kano

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya karbi bakuncin Dakta Bala Muhammad tsohon shugaban shirin A Daidaita Sahu a fadarsa.

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya karbi bakuncin Dakta Bala Muhammad tsohon shugaban shirin A Daidaita Sahu a fadarsa.

Tsohon shugaban ya jagoranci shugabanni da malamai da kuma daliban Cibiyar Koyon Zayyanar Sadarwa da ke Kano domin nuna wa sarki irin basirarsu da kuma ayyukan da suke yi na zayyana ta fasahar zamani.

Ga yadda ziyarar takasance cikin hotuna:

Dokta Bala Muhammad na gaisawa da Mai Martaba Sarkin Kano a fadarsa. (Hoto: Kamal Photo).
Dokta Bala na gabatar wa da Mai Martaba Sarki wasu daga cikin fasahohin daliban domin sa albarka. (Hoto: Kamal Photos).
Mai Martaba sa6rkin na sa albaraka ga daliban. (Hoto: Kamal Photos)
Dokta Bala na gabatar da jawabinsa ga Sarki da wasu malaman makarantar. (Hoto: Kamal Photos).
Dokta Bala Muhmmad na gabatar wa sarki wasu daga cikin fasahohin daliban. (Hoto: Kamal/Ikrimatu Suleiman Photos).
Dokta Bala na gabatar wa Sarki da Malamai da kuma daliban makarantar. (Hoto: Kamal/Ikrimatu Suleiman Photos)