Hotuna: Yadda ambaliya ta mamaye babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja
Ambaliyar ruwa ta mamaye wani sashe na babbar hanyar Babban Birnin Tarayya Abuja zuwa Lokoja, babban birnin Jihar Kogi. Wakilin Aminiya na daga cikin daruruwan…
Yadda wasu fasinjoji suke tura motarsu a kauyen Anini da ke kan hanyar Abuja zuwa Lokoja ranar Juma’a bayan ruwa ya mamaye hanyar.
Hoto: Abubakar Sadiq Isah
DagaAbubakar Sadiq Isah da Sani Ibrahim Paki
Sat, 7 Aug 2021 20:08:23 GMT+0100
Ambaliyar ruwa ta mamaye wani sashe na babbar hanyar Babban Birnin Tarayya Abuja zuwa Lokoja, babban birnin Jihar Kogi.
Wakilin Aminiya na daga cikin daruruwan matafiyan da lamarin ya ritsa da su.
Yadda wasu fasinjoji suke tura motarsu a kauyen Anini da ke kan hanyar Abuja zuwa Lokoja ranar Juma’a bayan ruwa ya mamaye hanyar. Hoto: Abubakar Sadiq IsahYadda ambaliyar ta ritsa da wasu matafiya a kan hanyar Abuja-Lokoja. Hoto: Abubakar Sadiq Isah Yadda ambaliyar ta ritsa da wasu matafiya a kan hanyar Abuja-Lokoja. Hoto: Abubakar Sadiq IsahYadda wata babbar motar Tirela take keta ruwa a kauyen Anini da ke kan hanyar Abuja zuwa Lokoja ranar Juma’a. Hoto: Abubakar Sadiq IsahYadda wata mota kirar Toyota Sienna ta makale a cikin ruwa a daidai kauyen Anini da ke kan hanyar Abuja-Lokoja ranar Juma’a. Hoto: Abubakar Sadiq Isah