✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Taron Addu’ar Nura Waye Da Sauran ’Yan Kannywood Da Suka Rasu

Kungiyar Dattawan Kannywood ta shirya taron addu'a ta musamman ga Nura Mustapha Waye da sauran ’yan masana'antar da suka rasu.

Kungiyar Dattawan  Kannywood ta shirya taron addu’a ta musamman ga Nura Mustapha Waye da sauran ’yan masana’antar da suka rasu.

Ga hotunan yadda taron addu’ar ya kasance. 

Ahmad Alkanawi da sauran wadanda suka halarci taron addu’ar Hoto: Babinlata.

 

Abdul Amat da Nura Sharif da Maikudi Bawa da Tahir I. Tahir da Mukhtari Yakubu cikin wadanda suka halarta. (Hoto: Babinlata)

 

Sadiq Zazzabi da Shua’abu Lilisco a wajen taron. (Hoto: Babinlata)

 

Mohammed Amin Dakata Kawu Mala da Auwalu Dan Larabawa da kuma Malama Barau na shirin Dadin Kowa a wurin Taron. (Hoto: Babinlata)

 

Ladin Chima Tambaya, da Asma’u Sani, da Hadiza Maikano, da Aisha Mohammed a wurin taron. (Hoto Babinlata).

 

Karin wasu matan da suka halarci wurin taron. (Hoto: Babinlata)

 

Malam Khalid Musa, Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Kano kan Kannywood yana jawabi a taron.

 

Malam Barau na shirin Dadin Kowa da Habibu Sani da Salisu Ofisa a wurin taron. (Hoto: Babinlata)

 

Karin wasu jaruman masana’antar Kannywood da suka halarci taron. (Hoto: Babinlata)