✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Gwamnan Kebbi ya raba wa sarakuna motocin alfarma

Gwamnan kebbi ya ce ya dauki wannan matakin ne saboda rawar da suke taka wa wajen samar da tsaro a fadin jihar.

Gwamnan Kebbi Dakta Nasir Idris ya kaddamar da raba wa manyan sarakunan gargajiya na jihar manya-manyan jifa-jiffai domin gudanar da ayyukan yau da kullum.

Sarakunan da suka amfana da motocin sun hada da Sarkin Gwandu da Sarkin Argungu da Sarkin Zuru da Sarkin Yauri.

Gwamnan kebbi ya ce ya dauki wannan matakin ne saboda rawar da suke taka wa wajen samar da tsaro a fadin jihar.