Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, Peter Obi, da Boss Mustaph, sun kai ziyara wajen zaman makokin tsohon shugaban ƙasa, marigayi Muhammadu Buhari.
Sun je ne domin ziyartar kabarin Buhari tare da yi wa iyalansa ta’aziyya.
- ‘Tinubu ya kamala ayyukan tituna da gadoji sama da 420 a shekara 2’
- Akpabio ya daukaka kara kan hukuncin mayar da Natasha kujerarta
Buhari, ya rasu ne a wani asibiti da ke Birnin Landan, bayan fama da rashin lafiya, kuma an binne shi a garinsu Daure da ke Jihar Katsina, a ranar Talata.
Duba hotunan ziyarar a ƙasa: