✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Harin ta’addanci ya hallaka mutane 22 a jihar Tilaberri ta Nijar

Akalla mutane 22 suka mutu a wani hari da ake kyautata zaton ’yan ta’adda da kaddamarwa kan wasu kauyuka da ke yammacin Nijar kan iyakar…

Akalla mutane 22 suka mutu a wani hari da ake kyautata zaton ’yan ta’adda da kaddamarwa kan wasu kauyuka da ke yammacin Nijar kan iyakar kasar da Mali.