✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Harin ‘goron sallah’ ne ya kore mu daga Damaturu’

Mazauna garin Damaturu sun yi watsi da kiran da gwamantin Jaha da jami’an tsaro suke yi musu na cewa su yi watsi da jita-jitar kawo…

Mazauna garin Damaturu sun yi watsi da kiran da gwamantin Jaha da jami’an tsaro suke yi musu na cewa su yi watsi da jita-jitar kawo harin da ake hasashen kungiyar Boko Haram za ta kai a hedikwatar Jihar Yobe a matsayin ‘goron Sallah’ karama