A cikin makon da ya gabata ne daya bayan daya daga shugabanni da wasu talakawan Kano suka nuna damuwarsu a fili a kan irin halin matsin rayuwar da al`umma suke ciki a kasar nan, tun bayan faduwar darajar farashin man fetur, wanda da shi kasar nan ta dogora kacokan akan samun kashi sama da 80 cikin 100 na kudin shigar ta, ya zama gaskiya, faduwar da ta sanya yanzu kowa na ji a jikinsa, bisa ga tsare-tsaren tattalin arzikin kasa da kasar nan take bullo da su da sunan gyara.
Halin matsin rayuwa: Kanawa sun yi magana gwamnati ma ta yi
A cikin makon da ya gabata ne daya bayan daya daga shugabanni da wasu talakawan Kano suka nuna damuwarsu a fili a kan irin halin…