✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Hada hannu tsakanin gwamnatin Yobe da ta Tarayya za ta magance ambaliya a jihar –Ngama

A makon jiya ne Minista a Ma’aikatar Kudi Dokta Yerima Lawan Ngama ya kai ziyara kananan hukumomin Nguru da Gashuwa da ke Jihar Yobe domin…

A makon jiya ne Minista a Ma’aikatar Kudi Dokta Yerima Lawan Ngama ya kai ziyara kananan hukumomin Nguru da Gashuwa da ke Jihar Yobe domin jajanta wa jama’ar yankin da suka yi fama da ambaliyar ruwa da ta haifar da asarar rayuka da dukiya.