✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamnatin Yobe ta nemi jama’a su daina kauracewa daga Damaturu

Gwamnatin Jihar Yobe ta roki mazauna garin Damaturu fadar jihar da ke tserewa daga garin zuwa garuruwansu na asali ko makwabtan jihar sanadin halin tabarbarewar…

Gwamnatin Jihar Yobe ta roki mazauna garin Damaturu fadar jihar da ke tserewa daga garin zuwa garuruwansu na asali ko makwabtan jihar sanadin halin tabarbarewar harkokin tsaro, su yi hakuri su dawo gidajensu