✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnatin Tarayya ta soke badakalar daukar ma’aikatan shigi da fici

Gwamnatin Tarayya ta soke daukar ma’aikatan shigi da fici sakamakon badakalar da aka tafka wajen daukar su aiki, inda aka yi zargin an rarraba guraben…

Gwamnatin Tarayya ta soke daukar ma’aikatan shigi da fici sakamakon badakalar da aka tafka wajen daukar su aiki, inda aka yi zargin an rarraba guraben daukar aikin ne ga wasu mukarraban gwamnati,