✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamna Babangida Aliyu ya nemi gwamnonin Arewa su tashi tsaye kan yaki da cutar shan-inna

Shugaban Majalisar Gwamnonin Jihohin Arewa kuma Gwamnan Jihar Neja Dokta Mu’azu Babangida Aliyu ya shawarci takwarorinsa da ke yankin su kara daukar matakan da za…

Shugaban Majalisar Gwamnonin Jihohin Arewa kuma Gwamnan Jihar Neja Dokta Mu’azu Babangida Aliyu ya shawarci takwarorinsa da ke yankin su kara daukar matakan da za su sa a samu nasarar yaki da cutar shan-inna da aka yi kusan shekara 30 ana fama da yaki da ita a sassan duniya.