✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gidan sinima ya koma masallacin Juma’a a Gombe

Bayan shekara 34 a matsayin gidan sinima, mamallakin gidan sinima na Miyetti da ke garin Gombe , Alhaji Abubakar Yaya Arabi, ya mayar da shi…

Bayan shekara 34 a matsayin gidan sinima, mamallakin gidan sinima na Miyetti da ke garin Gombe , Alhaji Abubakar Yaya Arabi, ya mayar da shi masallacin Juma’a.