✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gangamin Dodanni

A rana ta kofar hanci ga watan Noman-baba, shekara ta dubu karamin lauje da sili da karamin lauje, daliban farfajiyar koyon watsattsake da buda wgagen…

A rana ta kofar hanci ga watan Noman-baba, shekara ta dubu karamin lauje da sili da karamin lauje, daliban farfajiyar koyon watsattsake da buda wgagen littattafai da ke cikin Amintattar jaridar kasar Haurobiya a farfajiyar Dodorido, sun yi gangami a Jihar Tumbin-Giwa