Farfesa Aliyu Mohammed tare da matarsa sun kubuta daga hannun wanda suka yi garkuwa da su, bayan shafe kwanaki 21 a hannun masu garkuwar.
A halin yanzu an kwantar da shi a asibiti, inda yake samun kulawa daga wajen likitoci.
- Yadda ’yan bindiga suka kashe mijina wata daya da aurenmu
- Dubun masu kwacen waya a Kano ta cika
- An kara gishiri a maganar kudadena —Abdulaziz Yari
Tuni ’yan uwa da abokan arziki suka cika asibitin don taya shi jaje tare da murnar kubutarsa daga hannun ’yan bindigar.
Karin bayani na tafe….