✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Farashin amfanin gona a kasuwannin Arewa

Farashin hatsi yana bambanta a tsakanin kasuwannin Arewa.

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan Arewacin kasar nan.

Kasuwar Dandume a Jihar Katsina

Buhun masara mai nauyin kilo 100- Naira 60,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100-Naira 61,500

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 60,000

Buhun waken mai nauyin kilo 100- Naira 110,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 58,000

Buhun alkama tsaba mai nauyin kilo 100 -Naira 60,500

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 125,000

Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100-Naira 51,000

Kasuwar Damaturu a Jihar Yobe

Buhun masara mai nauyin kilo 100-Naira 55,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100- Naira 97,000

Buhun jan wake mai nauyin kilo 100- Naira 99,000

Buhun gyada tsaba mai nauyin kilo 100-Naira 102,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 63,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 64,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 125,000

Kasuwar Hatsi ta Saminaka a Jihar Kaduna

Buhun jar masara mai nauyin kilo 100-Naira 50,000

Buhun farar masara mai nauyin kilo 100-Naira 50,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 51,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 120,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100- Naira 102,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 60,000

Buhun gyada mai nauyin kilo 100-Naira 85,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 56,000

Buhun Dauro mai nauyin kilo 100-Naira 57,000

Kasuwar Hatsi ta Jingir a Jihar Filato

Buhun jar masara mai nauyin kilo 100-Naira 50,000

Buhun farar masara mai nauyin kilo 100-Naira 50,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 55,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 127,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 60,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100- Naira 105,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 56,000

Buhun Dauro mai nauyin kilo 100-Naira 57,00

Kasuwar Garba Chede a Jihar Taraba

Buhun farar masara mai nauyin kilo 100- Naira 50,000

Buhun jar masara mai nauyin kilo 100- Naira 52,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 48,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100- Naira 100,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 35,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 49,000

Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100-Naira 38,000