✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Drogba ya yi wa ’yan wasan Chelsea kyautar Naira miliyan 200

A karshen makon jiya ne tsohon dan wasan gaban Chelsea dan asalin Kwaddebuwa Didier Drogba ya yi wa tsofaffin takwarorinsa ’yan wasan Chelsea kyautar zabban…

A karshen makon jiya ne tsohon dan wasan gaban Chelsea dan asalin Kwaddebuwa Didier Drogba ya yi wa tsofaffin takwarorinsa ’yan wasan Chelsea kyautar zabban azurfa da aka kiyasta kudinsu sun kai Fam dubu 800 kimanin Naira miliyan 202.