✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Darajar Goman Farko na Watan Zul-Hajji

Kwanaki Goma na Farkon watan Zul Hajji kwanaki ne masu darajar gaske, kwanaki ne da ya kamata Musulmi ya yawaita ayyukan ibada a cikinsu: Azumi…

Kwanaki Goma na Farkon watan Zul Hajji kwanaki ne masu darajar gaske, kwanaki ne da ya kamata Musulmi ya yawaita ayyukan ibada a cikinsu: Azumi da salloli da kabbarori da bai wa mabukata sadaka, da sauransu.