✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Damar fitar da kaya kasashen waje ta samu ga kananan ’yan kasuwa

A yunkurin gwamnatin tarayya na Tsarin Garanbawul na kasa ( National Transformation Agenda), an kammala shirin inganta noman wadansu kayayyaki da za a rika fitar…

A yunkurin gwamnatin tarayya na Tsarin Garanbawul na kasa ( National Transformation Agenda), an kammala shirin inganta noman wadansu kayayyaki da za a rika fitar da su kasashen waje.