✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Za Ku Gane Shafukan Tallafin Gwamnati Na Bogi

Yana da kyau mutum ya iya tantance shafin da za a iya yi masa kuste musamman a kan abin da ya shafi kudi.

More Podcasts

A yayin da hwamnati ke buɗe shafukan da ’yan kasa za su samu bashi ko tallafi, su kuma masu zamba ta intanet suna bullo da shafukan bogi domin yaudarar al’umma.

Yana da kyau mutum ya iya tantance shafin da za a iya yi masa kuste musamman abin da ya shafi kudi.

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi bayani kan yadda za ku bambance shafukan intanet na tallafin gwamnati na bogi da na gaske.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan