More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Ko me ya sa harkar ilimi, musammam a Arewacin Najeriya sai kara tabarbarewa yake yi, har yana neman mutuwa?A makonnin baya, mun kawo muku yadda harkokin ilimi ke tafiya a jihohin Bauchi, Kebbi, Sakkwato da Zamfara.
NAJERIYA A YAU: Dalilan Da ’Yan Najeriya Ba Sa Tuhumar Shugabanni
DAGA LARABA: Ainihin Halin Da Harkar Ilimi Ke Ciki A Jihar Kebbi
Yau ga mu a Jihar Kano, inda muka yi tankade da rairaya kan yadda dalibai ke yawan faduwa jarabawar kammala sakandare ta WAEC da NECO da kuma JAMB, wadda ake zanawa domin sharar fagen shiga jami’a.
Mun tattauna da dalibai da kuma masu ruwa da tsaki a kan wannan lamari.