✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Shin Da Gaske Ciwon ’Ya Mace Na ’Ya Mace Ne?

Sau da yawa akan samu rashin fahimtar juna a duk lokacin da wata mu’amala ta haɗa mata.

More Podcasts

Sau da yawa akan samu rashin fahimtar juna a lokacin da wata mu’amala ta haɗa mata.

Misali, a asibiti wajen haihuwa mata sun sha kokawa da yadda suke ce ’yan uwansu suna nuna musu rashin tausayi.

Shirin Daga Laraba zai tattauna a kan wannan lamari, ya kuma auna shi a kan mizanin maganar da matan kan yi cewa “Ciwon ’ya mace na ’ya mace ne”.

Domin sauke shirin, latsa nan