✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Buhari: Kai da garaje, ka qi garaje

Cikin ikon Ubangiji, ga shi Malam Muhamadu Buhari ya cika shekara guda bisa karagar mulkin Najeriya wacce ya yi ta fafutikar darewa har sau uku,…

Cikin ikon Ubangiji, ga shi Malam Muhamadu Buhari ya cika shekara guda bisa karagar mulkin Najeriya wacce ya yi ta fafutikar darewa har sau uku, ba tare da nasara ba, sai a karo na hudu ne hakarsa ta cimma ruwa.