✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Buga takardar kudin Naira dubu biyar bai samu karbuwa ba

Editan Aminiya ka isar da sakona ga Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Malam Sanusi Lamido Sanusi, don ya kamata a nusar dashi ya yi karatun ta-natsu…

Editan Aminiya ka isar da sakona ga Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Malam Sanusi Lamido Sanusi, don ya kamata a nusar dashi ya yi karatun ta-natsu game da yunkurinsa na buga takardar kudin Naira dubu biyar.