✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Benitez zai gaji Mourinho a Real Madrid

A labarin jin ra’ayin masu sha’awar wasan kwallon kafa da ke Sifen da jaridar Marca ta buga na kocin da zai gaji Jose Mourinho alkaluma…

A labarin jin ra’ayin masu sha’awar wasan kwallon kafa da ke Sifen da jaridar Marca ta buga na kocin da zai gaji Jose Mourinho alkaluma sun nuna Kocin Chelsea na yanzu Rafeal Benitez ne ake sa ran zai gaji kocin