✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Barcelona ta kulla yarjejeniya da Nolito

Kulob din FC Barcelona na Sifen ya ce ya kulla yarjejeniya da dan kwallon gaba a kulob din Celta bigo mai suna Nolito.&nbsp Sai dai…

Kulob din FC Barcelona na Sifen ya ce ya kulla yarjejeniya da dan kwallon gaba a kulob din Celta bigo mai suna Nolito.&nbsp Sai dai dan kwallon ba zai koma kulob din ba sai an gama kakar wasa ta 2015 zuwa 2016.&nbsp Sai dai dan kwallon zai kasance a matsayin aro ne amma kulob din biyu sun yi yarjejeniyar cewa Barca za ta iya sayensa a kan Yuro miliyan 18 kwatankwacin Naira biliyan 4 da miliyan 464 idan yana bukatarsa.&nbsp