✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

barayin mota sun kashe dan canji a Zariya

A ranar Talatar da ta gabata ce da misalin karfe 9:00 na dare wadansu da ake zaton barayin mota ne suka kashe wanidan canji mai…

A ranar Talatar da ta gabata ce da misalin karfe 9:00 na dare wadansu da ake zaton barayin mota ne suka kashe wanidan canji mai suna Alhaji Sama’ila danbaba a Zariya.